KARAYAR ARZIƘI (GAJEREN LABARI DAGA FARKO ZUWA ƘARSHE.)

Rarraba

KARAYAR ARZIƘI (GAJEREN LABARI DAGA FARKO ZUWA ƘARSHE.) *KARAYAR ARZIƘI!* (GAJEREN LABARI DAGA FARKO ZUWA ƘARSHE.) ©️HASSANA ƊANLARABAWA *EXQUISITE WRITERS FORUM* Duk da ya rasa wadatar arziƙi, amma bai rasa wadatar zuciya ba! Habibu jajirtaccen mutum ne da ya yarda duk wata jarabta da za ta samu bawa daga Allah ne, kuma ya yi imani …

KARAYAR ARZIƘI (GAJEREN LABARI DAGA FARKO ZUWA ƘARSHE.) Read More »

Rarraba

Soyayya: Abubuwa guda (10) da Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu akan Matar sa.

Rarraba

Soyayya: Abubuwa guda (10) da Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu akan Matar sa. Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu abubuwa guda (10) wadanda za su taimaka wajen zama da mace lafiya. Yace ya kai da Na, hakika ba zaka taba samun jin dadin zamantakewar aure a …

Soyayya: Abubuwa guda (10) da Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu akan Matar sa. Read More »

Rarraba

MANYAN ZUNUBAI GUDA SABA’IN 70

Rarraba

MANYAN ZUNUBAI GUDA SABA’IN 70 Daga Bakin: *Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa (Hafizahullah).* Daga Cikin Littafin Al-Kaba’ir الكبائر السبعين : للحافظ الذهبي من كتابه الكبائر ══════ ❁✿❁ ══════ 1- الشرك بالله 2- قتل النفس 3- السحر 4- ترك الصلاة 5- منع الزكاة 6- إفطار يوم من رمضان بلا عذر 7- ترك الحج مع القدرة عليه 8- …

MANYAN ZUNUBAI GUDA SABA’IN 70 Read More »

Rarraba

GA WASU HANYOYI GUDA SHIDA WADANDA ZAKA IYA BINSU DON GYARA

Rarraba

GA WASU HANYOYI GUDA SHIDA WADANDA ZAKA IYA BINSU DON GYARA HALAYENKA : 1. Cikakken imani na gaskiya tare da yawaita neman kusanci da Allah ta hanyar aikata dukkan abinda zai janyo kusancinka dashi. Ta hanyar kwatanta yin haka ne zuciya take samun kaifi, Kuma mutum yake samun saukin suluki (tafiya) bisa hanyar neman yardar …

GA WASU HANYOYI GUDA SHIDA WADANDA ZAKA IYA BINSU DON GYARA Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?