Month: April 2019

Kanawa Ku Matso mu Yaki Yan Luwadi A Cikin Yan Hausa Film Da Jiharmu Ta Kano

Rarraba

Muna Kira Ga Malaman Jaharmu Ta Kano Mai Albarka Da Masarauta Kano Da Gwamnatin Kano Da Hukumar kula Da Harkar Fina Finan Hausa Ta Jahar Kano Da Kuma Mu Matasa Masu Kishin Jaharmu Ta Kano Mai Al’barka Mufito Mu Yaki Wannan Mumunar Ta’adar Da Wasu Daga Cikin Mata Masu Sana’ar Fim Din Hausa Na nuna …

Kanawa Ku Matso mu Yaki Yan Luwadi A Cikin Yan Hausa Film Da Jiharmu Ta Kano Read More »

Rarraba

Kundin Tarihi: KO KUN SAN ASALIN INDA WASAN ZAGE ZAGI DA KANAWA YA SAMO ASALI ?

Rarraba

Tun a zamanin da, sa’ar da Sarkin Kano Muhammadu Bugayya ya hau karagar mulkin Kano a shekara ta 1386 bayan mutuwar Sarkin Kano Aliyu Yaji Ɗan Tsamiya aka soma wasan gargajiya tsakanin Kanawa da zage-zage. Asalin abin akace watarana ne sarkin Kano Bugayya ya fita yaki izuwa ƙasar Zazzau, ya tafi da jarumawan sa masu …

Kundin Tarihi: KO KUN SAN ASALIN INDA WASAN ZAGE ZAGI DA KANAWA YA SAMO ASALI ? Read More »

Rarraba

An Gano Wasu Takardun Alqur’ani Da Ake Kyautata Zaton Tun Annabi Na Raye Aka Rubuta

Rarraba

Waɗannan takardu an sa me su ne a Jami’ar Birmingham da ke ƙasar Ingila, kuma masana kimiyya sun yi amfani da hanyan Radiocarbon don tantance shekarun takardun, inda sukace lissafin su ya gwada musu cewa tun zamanin Annabiﷺ aka rubuta Duk da cewa wasu malamai musulmai da suka duba takardun da tsarin rubutun, wasu a …

An Gano Wasu Takardun Alqur’ani Da Ake Kyautata Zaton Tun Annabi Na Raye Aka Rubuta Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?