Month: September 2019

Kungiyar IZALA tayi Allah wadai da cin Mutunci da yan kwankwasiyya suka yiwa Dr. Ali Pantami

Rarraba

Kungiyar IZALA tayi Allah wadai da cin Mutunci da yan kwankwasiyya suka yiwa Dr. Ali Pantami Kungiyar wKungiyar IZALA tayi Allah wadai da cin Mutunci da yan kwankwasiyya suka yiwa Dr. Ali Pantami\nKungiyar wa’azin musulunci ta Izalatil Bid’ah wa Iqamatis Sunnah a Naijeriya, Tayi Allah wadai da cin Mutuncin da ‘yan kungiyar kwankwasiyya sukayi wa …

Kungiyar IZALA tayi Allah wadai da cin Mutunci da yan kwankwasiyya suka yiwa Dr. Ali Pantami Read More »

Rarraba

Nishadi & Musha Dariya : Ango da Amarya- Idan Kece ya zakiyi?

Rarraba

MU YI NISHADI Idan kece Ya zakiyi? Wai wata amarya ce take zaune da angonta suna hira, irin hirar nan ta sabon aure. Kwatsam! Sai mijin shauki ya kwashe shi yayi subul da baki, yace: “my love wai ina wannan kawar taki?” Sai matar tace: “wacece kenan?” Kasan kawayen na da dan yawa. Sai yace: …

Nishadi & Musha Dariya : Ango da Amarya- Idan Kece ya zakiyi? Read More »

Rarraba

Ina Masoya? Sace zuciyar masoyiyar ka Da wadannan kalaman sace zuciya

Rarraba

Ina Masoya? Sace zuciyar masoyiyar ka Da wadannan kalaman sace zuciya Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu …

Ina Masoya? Sace zuciyar masoyiyar ka Da wadannan kalaman sace zuciya Read More »

Rarraba

Mata Zallah: Kalaman soyayya masu ratsa jiki (Na Mata) Zallah

Rarraba

Mata Zallah: Kalaman soyayya masu ratsa jiki (Na Mata) Zallah A gaskiya muna da karancin kalaman soyayya na mata ko Mi yasa haka? Nan bada jima waba zanyi rubutu akan abinda bincike yanuna dangane da kalaman soyayya na mata. Mi yasa su mata mafiyawan su, a tuna nace mafiyawan su, Ashe baduka Nike nufiba, MI …

Mata Zallah: Kalaman soyayya masu ratsa jiki (Na Mata) Zallah Read More »

Rarraba

Tsaya Kajiya!! Karanta Kalaman soyayya Masu Ratsa Zuciyar masoya- Shiga Yanzu

Rarraba

Wadanna kalaman soyayya masu ratsa Zuciyar masoya Wasu nau’in kalamai ne sababbi na daban Domin masoya. Insha Allah zamu cigaba da kawo muku kalaman soyayya irinsu. Kalaman bada Hakuri a Soyayya. Kalaman soyayya Da turanci Kalaman soyayya apps (Zamuyi apps na android zamu Sa kalaman aciki. Kalaman ban Hakuri a soyayya Kalaman soyayya da da …

Tsaya Kajiya!! Karanta Kalaman soyayya Masu Ratsa Zuciyar masoya- Shiga Yanzu Read More »

Rarraba

Ina Mafi ta? Asalin Fitina da Rashin jutuwa, sun samo asali ne Daga Abu Biyu 2 Ne? – Karanta

Rarraba

Ina Mafi ta? Asalin Fitina da Rashin jutuwa, sun samo asali ne Daga Abu Biyu 2 Ne? – Karanta Mafi yawan asalin Fitina Da Rashin Jituwa ko kuma rashin fahimtar juna tsakanin Al’umma ya kan samo Asali ne daga: 1. ZARGI da kuma 2. HASSADA Shi ZARGI: Guba ne da ke Gurbata Zamantakewa Da yan’uwantaka. …

Ina Mafi ta? Asalin Fitina da Rashin jutuwa, sun samo asali ne Daga Abu Biyu 2 Ne? – Karanta Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?