Month: October 2019

ILLOLI KO BALA’O’I GOMA NA KALLON HOTUNA KO FINAFINAN TSIRAICI

Rarraba

ILLOLI KO BALA’O’I GOMA NA KALLON HOTUNA KO FINAFINAN TSIRAICI 1) Kallon blue film Na kawo LA’ANTA(TSINUWA DAGA Ubangiji. 2) Yana kawo bakin jini. Mutane su tsane ka/ki. 3) Yana gadar da talauci. 4) Yana jawo Rashin ciniki da rushewar kasuwanci. 5) Kallon blue film ko pictures Na haddasa Rashin Aure da Kwantai ga yammata …

ILLOLI KO BALA’O’I GOMA NA KALLON HOTUNA KO FINAFINAN TSIRAICI Read More »

Rarraba

KARANTA LADUBBA GUDA 11 NA MAHAIFA

Rarraba

LADUBBA GUDA 11 NA MAHAIFA 1-Yawaita yin Addu’a ga Mahaifiyarka da Mahaifinka akowane lokaci da nemamasu gafara. An tambayi wani magabaci cewa tayaya mutum zai gane mutum shi salihin bawane? sai yace;Idan yana yiwan Mahaifansa addu’a, saboda Annabi s.a.w yana cewa idan mutum yarasu dukkan aiyukansa sun tsaya sai guda ukku: *-Sadaka mai gudana* *-Ilimin …

KARANTA LADUBBA GUDA 11 NA MAHAIFA Read More »

Rarraba

INA ”KARA TUNATAR DAMU JIN TSORON ALLAH CIKIN DUKKANIN LAMURAN MU DA KUMA MUTUWA!

Rarraba

INA ”KARA TUNATAR DAMU JIN TSORON ALLAH CIKIN DUKKANIN LAMURAN MU DA KUMA MUTUWA! Yanzu abubuwa duk sun canza, da zaran ka mutu shikenan kai fa taka ta wuce, mutane babu abinda zasu fasa, na jikin ka ne sosai idan ka kasance mai kyawawan dabi’u abin zai rika damun su suma zuwa wani lokaci, yau …

INA ”KARA TUNATAR DAMU JIN TSORON ALLAH CIKIN DUKKANIN LAMURAN MU DA KUMA MUTUWA! Read More »

Rarraba

LABARI MAI BAN AL,AJABI: KAI MALAMI NE KAWAI KO KUMA MALAMI-MURABBY?

Rarraba

LABARI MAI BAN ALA,AJABI:KAI MALAMI NE KAWAI KO KUMA MALAMI-MURABBY? Wani matashi ne ya ga wani tsohon malaminsa tun a firamare a taron daurin aure, sai yaje yayi masa sallama tare da girmamawa da martabawa. Sannan yace: Malam, ka gane ni kuwa? Malamin ya ce: A’a. Sai ɗalibin ya ce: Amma nayi mamaki da kace …

LABARI MAI BAN AL,AJABI: KAI MALAMI NE KAWAI KO KUMA MALAMI-MURABBY? Read More »

Rarraba

RASHIN BIYAYYA DA KYAUTATAWA MAHAIFA YANA CIKIN MAFI GIRMAN ZUNUBI

Rarraba

RASHIN BIYAYYA DA KYAUTATAWA MAHAIFA YANA CIKIN MAFI GIRMAN ZUNUBI Hakika Annabi ﷺ ya yi mana umarni kamar yadda Allah da kansa yayi mana umarnin akan yin biyayya da kuma kyautata mahaifa,da kuma hani daga sabawa masu da kuma cutar dasu,sabawa mahaifa da rashin kyautata masu yana cikin mafi girma zunubai da akewa yiwa Allah …

RASHIN BIYAYYA DA KYAUTATAWA MAHAIFA YANA CIKIN MAFI GIRMAN ZUNUBI Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?