Fadakarwa!!! Akan Shan Sobo, Kunun Aya, Fanta Da Sauransu

Rarraba

Fadakarwa ! Fadakarwa !! Fadakarwa !!! Jamma’a Ku guji shan duk wani abin sha dazaa zuba a cikin robar ruwan da yakare ko lemon da yakare. Akasarin ribobin ana samosu ne daga asibitoci , Wasu ansaka a shara, wasu me ciwon hanta yakafa bakinsa wasu kuma me tarin T.B yasa baki . Haka zalika robobin …

Fadakarwa!!! Akan Shan Sobo, Kunun Aya, Fanta Da Sauransu Read More »

Rarraba