Month: May 2020

Musulumci: Kasan Ma,anar Darika..?

Rarraba

DARIKUN SUFAYE …(LITTAFIN PROF. UMAR LABDO)… 1 YADAWA A SOCIAL MEDIA(ABDURRAHMAN AHMAD KATSINA) MA’ANAR DARIKADarika ma’anarta ita ce, tafarki ko hanyaAbinda Sufaye suke nufi da darika shi ne, tafarkin da zai sada mutum da Allah, ko kuma hanyar da bawa zai bi ya riski yardar Ubangiji.Darikun Sufaye, duk da bambance-bambancensu da yawan rassansu da hamayya …

Musulumci: Kasan Ma,anar Darika..? Read More »

Rarraba

Sinadarin Soyayya Da ke Sanyaya Zuciya

Rarraba

Ga Wasu Kalaman Soyayya Na SMS Sinadarin Soyayya Da ke Sanyaya Zuciya TAKEN SOSO ne sinadarin dake sanyaya zuciyakamar yadda freezer ke sanyayazazzafan ruwa zuwa kankara. SO ne tsuntsun dake kaikawotsakanin zukata mabanbanta dagakarshe har sai ya sami zuciyar da zaigina shekarsa.SO ne dausayin farin ciki maihaddasa ruruwar farin ciki marasmisali.SO ne siffar samin ingantacciyarrayuwa …

Sinadarin Soyayya Da ke Sanyaya Zuciya Read More »

Rarraba

GARGADIN SHEIKH DAHIRU U. BAUCHI (R.T.A) GA GOBNONI AKAN SHA’ANIN ALMAJIRAI

Rarraba

GARGADIN SHEIKH DAHIRU U. BAUCHI (R.T.A) GA GOBNONI AKAN SHA’ANIN ALMAJIRAI Maulana Shehu yace ” amma akwai wasu hatsarori da wasu Gobnotoci suke shiga a yanzu, shine gaba da Almajiran Al-qurani, dama ansan da wannan tun zamanin shigowar bature, yasa gaba tsakanin mu masu karatun Kur’ani da masu karatun Boko, sai kaji yaran mu sunace …

GARGADIN SHEIKH DAHIRU U. BAUCHI (R.T.A) GA GOBNONI AKAN SHA’ANIN ALMAJIRAI Read More »

Rarraba

Insurance: How to get cheaper car and Home insurance? Read Now..

Rarraba

How to get cheaper car insurance With insurance costs on the rise, here’s how you can keep your prices down. Car insurance , Life insurance, House insurance Your car insurance premium (the price you pay for the policy) depends on lots of factors. And different insurers work things out in their own way. So it …

Insurance: How to get cheaper car and Home insurance? Read Now.. Read More »

Rarraba

What is mesothelioma? How compensation mesothelioma, is All About? mesothelioma attorney houston and its Full Meaning.

Rarraba

What is mesothelioma?Difine the word mesothelioma? How compensation mesothelioma, is All About?mesothelioma attorney houston and its Full Meaning. Try to know mesothelioma attorney california Before we Start Discussion on it we thought of Discussion on theses below words. But let continue with knowing the meaning of mesothelioma. compensation mesothelioma, mesothelioma attorney houston, mesothelioma attorney california …

What is mesothelioma? How compensation mesothelioma, is All About? mesothelioma attorney houston and its Full Meaning. Read More »

Rarraba

BINCIKE: Masu Shan Taba Sigari Sun Fi Daukar Cutar Corona Cikin Gaggawa

Rarraba

BINCIKE: Masu Shan Taba Sigari Sun Fi Daukar Cutar Corona Cikin Gaggawa Daga Deedat Assumailiy A cikin wani bincike da aka yi a watan Afrilu 28, 2020 an gano masu shan tabar sai sun fi saurin daukar cutar, an duba daga China, Korea da kuma Amurka, babu inda cutar ta fi saurin yaduwa irin wannan …

BINCIKE: Masu Shan Taba Sigari Sun Fi Daukar Cutar Corona Cikin Gaggawa Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?