Month: January 2021

Wata Falala Mai Girma Ta Salatin Annabi {S.A.W}

Rarraba

Wata Falala Mai Girma Ta Salatin Annabi {S.A.W} Wata Rana Mala’iku Guda Hudu Sukazo Gurin Annabi {S.A.W}Mala’ika Jibrilu Yacewa Annabi Duk Wanda Yayimaka Salati Goma Nizan Kama Hannunsa Na ketarar Dashi Takan Siradi Ranar Tashin Kiyama} {Mala’ika Mika’ilu Yace Nikuma Zan Shayar Dashi Ruwan Alkausara} {Mala’ika Israfilu Yace Nikuma Zanyi Sujjada Agaban Allah Bazan Tasoba …

Wata Falala Mai Girma Ta Salatin Annabi {S.A.W} Read More »

Rarraba

YADDA ZA A WANKE QODA (KIDNEY) CIKIN SAUKI BA TARE DA YIN DIALYSIS A ASIBITI BA!

Rarraba

YADDA ZA A WANKE QODA (KIDNEY) CIKIN SAUKI BA TARE DA YIN DIALYSIS A ASIBITI BA! A nemi Ganyen Yalo🌿 wato (Garden Egg Leaves), Sai a Dan wanke ganyen da Ruwa me kyau Sai a yayyankashi🔪🌿 kanana-kanana, Sai a zuba a tukunya me kyau tare da ruwa me kyau, Sai a dora a kan wuta …

YADDA ZA A WANKE QODA (KIDNEY) CIKIN SAUKI BA TARE DA YIN DIALYSIS A ASIBITI BA! Read More »

Rarraba

Zumunci Da Kashe kashensa, Da ma Anfaninsa ga Dan Adam

Rarraba

*ZUMUNCI* Wani halattaccen mu’amala ce daya samo asali tun halittun farko. Yana da mahimmanci da alkhairi a cikin sa. Saboda mahimmancin sa Allah SWT Yace “Ya yanke Rahamar sa ga duk wanda ya yanke zumunci”. *SU* *WAYE* *KE* *ZUMUNCI* ?Ana zumunci da dan’uwa na jini, da Makwabci, da duk musulmi, kamar fadar Manzo SAW “musulmi …

Zumunci Da Kashe kashensa, Da ma Anfaninsa ga Dan Adam Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?