Month: March 2021

Soyayya: Karanta Abubuwanda suke Da Amfani Gareka

Rarraba

Abubuwa biyu basu da riba.1 Soyayya ba Aure2 Aure ba soyayya………………………..Abubuwa biyu sukan dasa kauna.1 Kyawawan dabi’u2 Gaskiya………………………..Abubuwa biyu kan rusa Abota.1 Karya2 Gulma ko rashin yadda…………………………Abubuwa biyu kan kara kwarjini.1 Rukon amana2 Ibada…………………………Abubuwa biyu nasa kunci.1 Cin mutuncin manya2 Kazafi…………………………Abubuwa biyu nasa farin ciki.1 Kyautatawa2 hakuree………………………..Abubuwa biyu nasa kusanci ga Allah.1 karatun Qur’ani 2 …

Soyayya: Karanta Abubuwanda suke Da Amfani Gareka Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?