ABUBUWA 12 DA ZA KAYI KA SAMU SOYAYYAR MACE

Rarraba

ABUBUWA 12 DA ZA KAYI KA SAMU SOYAYYAR MACE

WADANNAN WASU ABUBUWA GUDA 12 DA ZAKA YI KA SAMU SOYAYYAR MACE IDAN KA BISU MATAKI BAYAN MATAKI

Zan Lissafo Abubuwa guda 10 da ko wace mace take so, amma basa iya tambaya dan ayi musu, amma idan kana yiwa Budurwar ka, zata soka fiye da tsammanin ka.

1. Ka kira ta da Safe, ka tambayeta ya take, sannan ka faɗa mata yadda kake son ta, sannan ka mata addu’a mai daɗi.

Koma Karanta:  Idan Namiji Yana Miki Wadannan Abubuwan Dagaske Yake Sonki:

2. Kada ka mata ƙarya: mata basa son namiji wanda yake musu ƙarya. Komai tsakanin ku ka faɗa mata gaskiya. Sannan kasan hanun ka!

3. Kana nunawa abokan ka cewa kana son ta sosai, musamman a idon ta. Kana yabon ta a wurin abokan ka idan tana wurin zata ji daɗi.

4. Ka tabbatar duk wata matsala tata Kana ƙoƙari wajen magance mata, koda bakada iko kayi naka ƙoƙarin.

5. Kana Nuna godiyar ka a fili idan tai maka alheri wato kyauta.

6. Kana Yawa Janyo abunda zai sa kuna jinawa kuna hira, mata suna son ana basu labarin abun dariya.

Koma Karanta:  Asha dariya. Idan Cikin ka yayi ciyo babu ruwa na- Shiga Karanta

7. Kana Yawan Bata Kyauta Musamman kayan Kwaɗayi wato Ƙwalama

8. Hangout with her and your friends together and hold her hand in public.

9. Ka nuna mata Baka da kowa sai ita, Kana Tina Mata Alkawarin dake tsakanin ku na soyayya da riƙon amana.

10. Kada Kana yawan fishi Idan kuna hira, ko da wasa ne zata ɗauka da gaske kake.

11. Ka nuna mata idan tana tare dakai Tana cikin tsaro da kuma gata, komai zaka iya yi mata.

Koma Karanta:  Mu Koyi Soyayya Darasi Na Musamman

12. Ka Sanya Hakuri, Soyayya sai da Hakuri, Idan Babu hakuri zata watse nan take.

Rarraba

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?