ALAMOMIN 5 DAKE NUNA SOYAYYA ZATA YANKE

Rarraba

ALAMOMI 5 DAKE NUNA SOYAYYA ZATA YANKE

1. Chanja Fuska.


Idan kuna soyayya ɗaya daga cikin ku ya fara chanjawa ɗaya fuska, zai fara ƙin duk abunda ɗaya yake so a sannu. Idan aka tambayi dalili sai dai ya faɗi ƙarya ko ai ta kauce kauxe.

2. Rashin Shauƙi (Lack of feelings) da Annashuwa

Rashin samun Shauƙi yana ɗaya daga cikin alamun ɗaukewar soyayya daga zuƙatan juna. Ko rashhin Annashiwa a fuska Ro Lallai ɗaya zai gudu yabar ɗaya.

Koma Karanta:  Soyayya Zallah: Sababbin Sakonan Danqon Soyayya DANQON SOYAYYA

3. Rashin Fara’a


Duk Abunda Kayi ko kikayi Zai saka fara’a a fuskar dayan ba indai yana son rabuwa da ke ko kai. Duk ƙarfin kalamai ko Murmushi or something else bazai nuna yayi mai daɗi ba.

4. Rage Yawan Magana

Idan Aka samu ƙarancin magana tsakanin ku, to ba La shakka An kusa rabuwa domin ɗayan ku ya gaji da ɗan uwan shi kenan.

5. Sabbin Halaye Marassa Kyau.

Idan masoyi zai rabu da masoyi sukan yi amfani da hanyar muzgunawa daya don kawai suna son rabuwa da juna, wannar ma wata hanya ce ta yankewa soyayya.

Koma Karanta:  Tsarabar Kalaman soyayya 7 Ga Masoya

Ku cigaba Da Ziyartar Shafin mu domin Samun irin wadannan Dama Wasu Shawarin Ga Masoya. Muna Godiya

Rarraba

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?