BAMBANCI TSAKANIN WADIYYI DA MAZIYYI

Rarraba

BAMBANCI TSAKANIN WADIYYI DA MAZIYYI

Wadiyyi akan wanke mafitar sa ne kadai, maziyyi kuwa akan wanke gaba(azzakari ko farji) ne gabadaya, idan namiji ne harda ‘ya’yan marainar sa.

Wadiyyi ba sai anyi alwala ba, maziyyi kuwa dole sai anyi alwala.

Koma Karanta:  AURAN WUF DA AURAN CARAF

Wadiyyi idan ya yawaita akwai matsala gameda lafiyar mutum yakamata yaga likita, maziyyi kuwa koda ya yawaita babu matsala insha Allaah.

Wadannan sune banbancin su a takaice

Wallaahu A’alam.

Rubutawa: Abdullahi Almadeeniy Kagarko.
2017

Rarraba

1 thought on “BAMBANCI TSAKANIN WADIYYI DA MAZIYYI”

Leave a Comment

Your email address will not be published.

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?
%d bloggers like this: