Bayani akan ilimin jima’i a aikace a musulunci Darasi Na Daya (01)By Fodiyo Aminu / Leave a Comment / Kiyon Lafiya RarrabaFacebookTweetPinShares Bayani akan ilimin jima’i a aikace a musulunci Darasi Na Daya (01) ’Yar uwa ya na daga ilimin da ya kamata a dinga sanar da mutanen da su ka mallaki hankalin kansu shi ne ilimin jima’i a Musulunci.