Yadda ake hada spicy pancakes and potato fillings

Rarraba

Assalamu alaikum, barka da sake saduwa a fannin girke girkenmu. A yau zan koya mana yadda ake hada spicy pancake and potatoe fillings. Abubuwan hadawa Filawa Tarugu Albasa Dankali (Irish) Maggi Seasoning Kwai Man gyada Baking powder Yadda ake hadawa Farko za ki zuba flour da baking powder a bowl ki kwaba su da ruwa …

Yadda ake hada spicy pancakes and potato fillings Read More »

Rarraba