Kannywood

Matsaloli: ‘Yan Kannywood sun Fara addu’o’i da azumi

Rarraba

Matsaloli: ‘Yan Kannywood sun Fara addu’o’i da azumiBiyo bayan tabarbarewar lamura a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, wani kwamitin da yan wasan suka kafa ya dauki aniyar yin gagarumin gangami na addu’o’i tare da azumi.Hakan na daga cikin kokarin kwamitin na ceto masana’antar daga cikin kalubalen da ta ke fuskanta.Babban jarumi Misbahu M. Ahmad …

Matsaloli: ‘Yan Kannywood sun Fara addu’o’i da azumi Read More »

Rarraba

Kanawa Ku Matso mu Yaki Yan Luwadi A Cikin Yan Hausa Film Da Jiharmu Ta Kano

Rarraba

Muna Kira Ga Malaman Jaharmu Ta Kano Mai Albarka Da Masarauta Kano Da Gwamnatin Kano Da Hukumar kula Da Harkar Fina Finan Hausa Ta Jahar Kano Da Kuma Mu Matasa Masu Kishin Jaharmu Ta Kano Mai Al’barka Mufito Mu Yaki Wannan Mumunar Ta’adar Da Wasu Daga Cikin Mata Masu Sana’ar Fim Din Hausa Na nuna …

Kanawa Ku Matso mu Yaki Yan Luwadi A Cikin Yan Hausa Film Da Jiharmu Ta Kano Read More »

Rarraba

NAFISAT ABDULLAHI TA BAYYANA DALILAN DA SUKA SA TA DAINA SOYAYYA DA ADAM A ZANGO

Rarraba

Shahararriyar jarumar fina-finan Hausa na Kannywood Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa sun dauki tsawon lokaci ba sa tare da abokin sana’arta jarumi Adam A. Zango. Jarumar ta bayyana hakan ne a wata hira ta musamman da ta yi da BBC, inda ta kara da cewa dama Allah ne ya hada su kuma yanzu ya raba …

NAFISAT ABDULLAHI TA BAYYANA DALILAN DA SUKA SA TA DAINA SOYAYYA DA ADAM A ZANGO Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?