Musulunci

TABBAS MUTUWA DOLE CE

Rarraba

TABBAS MUTUWA DOLE CE (((❗MUTUWA DOLE❗))). 🌹= Yayin da ranka yazo makogoro, a wannan lokacin zaka manta da makusantanka, iyalanka ko ‘Ya’Yanka balle makubta. A wannan lokacinne Dan Adam yakanji Qishirwa mai tsanani wacce sai ya gwammaci inama yabayar da dukkan abunda ya mallaka domin abashi ruwan koda kurbi guda ne!!.😭 ZAFINDA BAWA YAKEJI YAYIN …

TABBAS MUTUWA DOLE CE Read More »

Rarraba

Soyayya: Abubuwa guda (10) da Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu akan Matar sa.

Rarraba

Soyayya: Abubuwa guda (10) da Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu akan Matar sa. Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu abubuwa guda (10) wadanda za su taimaka wajen zama da mace lafiya. Yace ya kai da Na, hakika ba zaka taba samun jin dadin zamantakewar aure a …

Soyayya: Abubuwa guda (10) da Imamu Ahmad (RA) ya yi wa dansa wasiyya da wasu akan Matar sa. Read More »

Rarraba

MANYAN ZUNUBAI GUDA SABA’IN 70

Rarraba

MANYAN ZUNUBAI GUDA SABA’IN 70 Daga Bakin: *Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa (Hafizahullah).* Daga Cikin Littafin Al-Kaba’ir الكبائر السبعين : للحافظ الذهبي من كتابه الكبائر ══════ ❁✿❁ ══════ 1- الشرك بالله 2- قتل النفس 3- السحر 4- ترك الصلاة 5- منع الزكاة 6- إفطار يوم من رمضان بلا عذر 7- ترك الحج مع القدرة عليه 8- …

MANYAN ZUNUBAI GUDA SABA’IN 70 Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?