Siyasa

Mutuwar Buhari: Gaskiyar Photo Da Akayi Karyar Mutuwar Shagaban Kasa Buhari

Rarraba

An gano Hakikanin Photon da Namdi Kanu Shugaban Kungiyar Nan ta Kafa Kasar Biafra Ya Sauya Domin Yayata Mutuwar Buhari alokacin da yake jinya a London. Photon dai na wani marar Lafiya ne. Wanda yake kwance a asibiti, Photon mutimin ma Yana da ransa bai mutuba Amma aka dauki samfarin sa aka chanza aka sa …

Mutuwar Buhari: Gaskiyar Photo Da Akayi Karyar Mutuwar Shagaban Kasa Buhari Read More »

Rarraba

Don Allah ka nada ni shugaban hukumar INEC – Buba Galadima ga Buhari

Rarraba

Don Allah ka nada ni shugaban hukumar INEC – Buba Galadima ga Buhari Tsohon aminin shugaban kasa Muhammadu Buhari, kuma tsohon sakataren jam’iyyar CPC, Alhaji Buba Galadima ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada shi shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC. Jaridar Blueprint ta ruwaito Buba Galadima ya bayyana haka ne yayin da …

Don Allah ka nada ni shugaban hukumar INEC – Buba Galadima ga Buhari Read More »

Rarraba

Karanta: Shugaba Buhari yayi magana game da wanda zai gaje shi a 2023

Rarraba

– Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba a shirye yake ya bayyana wanda zai gaje shi ba kafin babban zaben shekarar 2023 – Buhari ya yi imanin cewa gano wanda zai gaje shi zai haifar masa da matsala yayin da yake tafiya zuwa wa’adi na biyu – Shugaban kasan ya gargadi ‘yan Najeriya masu …

Karanta: Shugaba Buhari yayi magana game da wanda zai gaje shi a 2023 Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?