Soyayya

Soyayya Zallah: Karanta Yadda Alamomin So (Soyayya) Suke

Rarraba

♥♥ALAMOMIN SO♥♥ Akwai alamomin dake fitar da so, masu tarin yawa suke bayyana soyayya ga kadan daga ciki. 1. ♥KUNYA♥ da zarar soyayya ta fara shiga ko da ba a yi furuci ba sai kunya ta shiga tsakani, sai aga masoyan a junansu suna jin kunyar juna. 2. ♥YAWAN KALLO♥ wannan alamace ta soyayya,misali ta …

Soyayya Zallah: Karanta Yadda Alamomin So (Soyayya) Suke Read More »

Rarraba

Saurayi & Budurwa: Menene ya kamata a gabatar farkon haduwar Saurayi Da Budurwa?- Karanta

Rarraba

Saurayi & Budurwa: Menene ya kamata a gabatar farkon haduwar Saurayi Da Budurwa, Farkon Haduwarka Da Budurwa! Bayan Gaisuwa wacce tadace da wannan yanayin ko lokacin. Tundaga lokacin da nafara ganinki, IDAN KAJIMA DA FARA GANINTA KENA. Tunda naganki, IDAN A YAU KAFARA GANINTA KENA. Tun daga lokacinda nafara ganinki naji nafara sonki, domin tundaga …

Saurayi & Budurwa: Menene ya kamata a gabatar farkon haduwar Saurayi Da Budurwa?- Karanta Read More »

Rarraba

Ina Masoya? Sace zuciyar masoyiyar ka Da wadannan kalaman sace zuciya

Rarraba

Ina Masoya? Sace zuciyar masoyiyar ka Da wadannan kalaman sace zuciya Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu …

Ina Masoya? Sace zuciyar masoyiyar ka Da wadannan kalaman sace zuciya Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?