Uncategorized

HANYOYI 16 DA ZAKA SA BUDURWAR KA KO MATAR KA CIKIN FARIN CIKI.

Rarraba

HANYOYI 16 DA ZAKA SA BUDURWAR KA KO MATAR KA CIKIN FARIN CIKI. Hanyoyin da zaka bi domin saka burdurwarka ko matarka farin ciki, sannan idan kayi amfani da wannan Shawarin Ba kai babu damuwa aciki Zamantakewar ka da Abokiyar Rayuwar ka. Idan kaje wajen ta ko ka shiga gidan Su ka ce ‘Assalamu’alaikum. Ka …

HANYOYI 16 DA ZAKA SA BUDURWAR KA KO MATAR KA CIKIN FARIN CIKI. Read More »

Rarraba

Soyayya: Karanta Abubuwanda suke Da Amfani Gareka

Rarraba

Abubuwa biyu basu da riba.1 Soyayya ba Aure2 Aure ba soyayya………………………..Abubuwa biyu sukan dasa kauna.1 Kyawawan dabi’u2 Gaskiya………………………..Abubuwa biyu kan rusa Abota.1 Karya2 Gulma ko rashin yadda…………………………Abubuwa biyu kan kara kwarjini.1 Rukon amana2 Ibada…………………………Abubuwa biyu nasa kunci.1 Cin mutuncin manya2 Kazafi…………………………Abubuwa biyu nasa farin ciki.1 Kyautatawa2 hakuree………………………..Abubuwa biyu nasa kusanci ga Allah.1 karatun Qur’ani 2 …

Soyayya: Karanta Abubuwanda suke Da Amfani Gareka Read More »

Rarraba

Hanyoyin Da Za Ki Tsaftace Soyayyar ki Ba Tare Da Kin Cutu Ba a Soyayya

Rarraba

Shawara Da Hanyoyin Da Za Ki Tsaftace Soyayyar ki Ba Tare Da Kin Cutu Ba A Soyayya A wannan Lokaci Da yawa Daga Cikin Yan Mata Sukan Tsinci kansu Cikin Damuwa da Bakin ciki Wani Lokacin ma Har da Dana Sani, Mi yake Kawo haka…? Gaskiya Babu Dadi. To Bisa Kasancewar Yadda Soyayya take tasiri …

Hanyoyin Da Za Ki Tsaftace Soyayyar ki Ba Tare Da Kin Cutu Ba a Soyayya Read More »

Rarraba

YAHUDANCI NE BARIN MUTANE SUJE KASUWA AMMA A HANASU ZUWA MASALLACI ~ Sheikh Sani Yahya Jingir

Rarraba

YAHUDANCI NE BARIN MUTANE SUJE KASUWA AMMA A HANASU ZUWA MASALLACI ~ Sheikh Sani Yahya Jingir Sheikh Sani Yahya Jingir ya gabatar da Sallan Juma’a yau a Masallacin sa na Yan taya dake Jos, kuma yayi Godiya wa Gwamnan Jihar Filato daya basu iznin fitowa domin suyi Sallar su kamar yadda aka saba. Daga Karshe Shehin …

YAHUDANCI NE BARIN MUTANE SUJE KASUWA AMMA A HANASU ZUWA MASALLACI ~ Sheikh Sani Yahya Jingir Read More »

Rarraba

CORONAVIRUS: HATSARIN SU BILL GATE A DUNIYA AKAN COVID 19

Rarraba

HATSARIN SU BILL GATE A DUNIYAWannan shine Bill Gate mutumin Amurka da ya fi kowa kudi a duniya, bayahude ne, shine mai mallakin kamfanin software, yana cikin kungiyar masu tunanin kafa gwamnatin bai daya a duniya (World Totalitarian Government), masu ganin cewa mutanen duniya sunyi yawa sai an rage yawansu, kuma shine yake daukar nauyin kwangilar …

CORONAVIRUS: HATSARIN SU BILL GATE A DUNIYA AKAN COVID 19 Read More »

Rarraba

Soyayya: Karanta Abinda ake Nufi Da Annurin Zuciya

Rarraba

Annurin Zuciya Haske kan bayyana a dausayin zuciya a yayin da duhu ke gaggawarficewa daga gare ta batare da ba ta lokaci ba….Kafin zuciya ta kafa tutarsamun nasarar cafkeragamar son wanda takeso, za ka same ta netsundum cikin duhu maitsanani sakamakon rashinsamun mai yayyafa matafeshin sinadarin so a gonarruhi…. Ruhin dan-adamyana kasancewa ne cikinwani irin …

Soyayya: Karanta Abinda ake Nufi Da Annurin Zuciya Read More »

Rarraba
Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?