Free Airtel MB Data: Yadda Zaka Samu  4.6GB MB Data akan N200 Da 23GB Data akan N1000.

Rarraba

Wata dabara ce (tricks) akebi Domin samun wannan MB Data.

Wannan yasa naga yadace inyima masu ziyar tar wannan shafi namu na www.hausafamily.com wani shiri da tanadi na musamman akan MB Data,

Free Airtel MB Data: Yadda Zaka Samu  4.6GB MB Data akan N200 Da 23GB Data akan N1000.

Kamfanin Airtel basu wasa kokusa akan farashin Mb data, kudinka yan kadan Amma ka samu MB mai Tsokar Gaske.

kuma insha Allah zamu cigaba da kawo muku hanyoyin sauki wurin samun MB data akan farashi mai sauki Domin browsing, chats, streaming, download Da sauransu.


Zamuyi akan wadannan kafanoni: MTN NG, GLO NG, AIRTEL NG, 9MOBILE NG.

ASHA KARATU LAFIYA.

Free Airtel MB Data: Yadda Zaka Samu  4.6GB MB Data akan N200 Da 23GB Data akan N1000

Tsaya Kajiya! Wannan Dabara tana aiki ne kadai akan layinda bai wuce Wata uku ba (3 Months) . sannan bata aiki akan sabbin layuka (New Sims).

Zaka iya danna *746# Domin sanin Lokacin Da kayi registered (SIM registration) Idan kaga cewa layinka bai Kai Wata uku ba, to zaka samu wannan garabasa.

Yadda Zaka Samu 4.6GB MB Data akan N200

  • Zaka sayi Katin Dari biyu N200 (Airtime) na Airtel
  • Sai kaloda Katin ta wannan lambobin a kasa

  • Danna *126*PIN of the Recharge Card#

Zaka samu kimar mb data 4.6GB

Adadin kwanakin zatayi kwana talatin ne 30 days.

Yadda Zaka Samu 23GB Data akan N1000

  • Zaka sayi Katin Dari biyu N200 guda biyar, ( har gida Biyar) five pecies

  • Kaloda su ta wannan lambobin a kasa
  • Danna *126*PIN of the Recharge Card#
  • Daya bayan Daya, one by one.
Zaka samu kimar mb data 23GB mb data,

Zaka iya checking balance da *123*1#

Zaka iya amfani Da *140# Domin checking balances na kowace data har da bonus.

Idan Akwai Wata matsalar OK Idan ka gwada kuma yayi Daure kayi sharhi comment a kasa.

Muna Godiya.

Rarraba

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?