HALAYE 7 DA MAZA BASA SO GA MATA

Rarraba

HALAYE 7 DA MAZA BASA SO GA MATA

KALAN MATAN DA MAZA SUKE GUJEWA

Meyasa Maza je Ko wani Namiji Yake Gujewa mata masu Irin Wadannan Halaye Guda 7 ?

Matan hausawa da dama Musamman na wannan zamani kansu na kullewa, tinanin su na kafewa saboda maza na guje musu, amma sun kasa gane dalili. To ga dalilai gida 7 da suke sa namini Gujewa mace.

1. Macen Da Take Soyayya da namiji, amma kullum maganan Tsohon saurayinta ne a Bakin ta.

Duk macen da ta rabu da saurayinta na baya to bata mantawa dashi lokaci ɗaya, Wannan dalili yasa akwai matsala acikin zamansu da namijin da take tare dashi presently.

Hatsari ne a Soyayya kina yiwa saurayin ki maganan tsohon saurayin ki, wato Ex Boyfriend. Zaki iya sake rasa wannan ma idan kika cigaba, maza suna da kishi fiye da mata.

Koma Karanta:  Kalaman Soyayya na janye Zuciya zuwa gare ka.

2. Macen da ta ɗauki soyayya abota kawai.

Kada ka batawa kanka lokaci idan ka nemi soyayyar mace amma tace maka sai dai kuyi abota. Akwai soyayyar wani a zuciyar ta, Rabuwa da ita shine mafi dacewa.

3. Macen Da take son Abun Hannun ka, Ba Kai Ba!

Yana da matuƙar muhimmanci namiji yayi amfani da duk wata hanya dan ya gane wani irin so mace take masa, wasu matan suna amsa cewa suna son ka ne saboda kana da ƙarafu a pocket. Kayi iya abunda zaka iya dan kada ka faɗa irin wannar soyayyar.

4. Macen da Bata da Lokacin Ka!

Duk macen da bata da lokaci naka, koda yaushe cikin busy, Alaji ka fece kawai, bata ɗau soyayyar ka da muhimmanci ba, bata da lokacin ka, bata baka muhimmanci, bata mutunta ka, ka nemi wata kaiwa.

Koma Karanta:  SAKONNIN BARKA DA SALAH 10 NA MATA ZALLAH ZUWA GA MAZA

5. Macen da Bata Kiran ka sai tana buƙatar wani abu!

Wasu matan basa taba kiran namiji a waya sai idan suna son wani abu daga gareshi, ko su shiga cikin matsala, idan ka samu irin wannar macen kai Hoto ne kawai a wurin ka, Please avoid such types of women because they will only be wasting your time.

6. Macen da Bata da Yarda.

Macen da bata da yarda tana iya turo maka text sau 30 cikin hour 1, anjima kuma ta kira ka dan kawai ta ji baka tare da wata ko baka jira da wata. Irin waɗannan matan sun yi soyayya a baya wanda basu share da kyau ba, tsoron da suke sai ya janyo musu matsala. Su hana ka sakat baka da katabus, Wannan sai yasa namiji ya guje ta.

Koma Karanta:  Karanta:- So Da Zuciya Da Yadda Soyayya ke farawa 

7. Macen da take son maƙalewa namiji (Overly Clingy)

Maza basu cika son mace mai yawa takura ba, irin macen da take son koda yaushe kana nuna mata soyayya kamar ƙaramar yarinya, kawai kanta ta sani, basa yiwa namiji uzurin shima zai buƙaci irin abunda yake mata. Wannan sai yasa namiji ya guje ta.

Rarraba

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?