ILIMIN JI’MA’I DA MATSALAR MATA A YAU

Rarraba

ILIMIN JI’MA’I DA MATSALAR MATA A YAU

Wata kuma matsarta kafin ta kawo maniyyi mijinta ya riga ta kawowa, kuma yana kawowa yake janye jikinsa ya kyaleta tunda shi ya biya bukatarsa babu ruwansa da ita bukatar, hakan da maza keyi kuma babban laifi ne don Annabi ( s.a.w) yayi hani da hakan, yace yin hakan cutarwa ne ga ita matar ya zama wajibinsa ya jira itama ta biya tata bukatarsa sannan ya sauka.

*SHAWARA GA MATA A KAN HAKA DAGA ZAUREN SIRRIN RIKE MIJI

matsala ta farko da ake samu har mace ta ji sam bata samun gamsuwa lokacin jima’i Itace bakya son jima’i

Wanna itace matsalar farko Saboda haka ya zama dolenki ki sawa ranki son jima’i ko da ranki baya so hakan nan zaki yi hakuri ki sawa ranki son abin in dai kina son kiji dadi kamar sauran mata kisa wa ranki cewa wanna jima’i

Koma Karanta:  BA KOWACE MACE MAI ILMI, TAKE ZAMA MAI BIYAYYA BA

Allah ( s.a.w.t) ya tanadar da shi ne GA ma’aurata don su jiyar da junansu dadi wanda ba irinsa.

MATSALA TA BIYU

kafin kawo maniyyi mijinta ke rigata kawowa, to yadda zaki magance wanna matsalar itace

Wasannin da kike masa a lokacin da ke cikin HQ sai ki sassauta su idan kika ji yana alamun yin inzali ( fitar maniyyi ) sannan ki tsayar da shafar da kike masa, a wanna lokacin kina iya saka masa nononki a bakinsa ya dinga tsotso yana wasa da shi bakinsa, yin hakan zai taimaka miki kiyi inzali ( ki fidda maniyyi) to idan kika ji alamun kema zaki kawo to kiyi kokari ku kawo a tare, sai ki ci gaba da murza nononsa kina liliyarsa da tsakiyar tafin hannunki kuma kici gaba da kukan kissa kina nuna masa cewa kina jin dadi sosai to hakan zai taimaka ku kawo a tare, kuma irin wanna kawowan a tare yafi sa aji dadi Mai rudarwa a rasa inda za’a sa rai.

Koma Karanta:  Hanyoyi 10 Da Mai Fama Da 'Ulsa' Zai Kiyaye A Lokacin Azumi

Idan kuma kin yi kokarin ki kawo baki kawo ba har ya riga ki kawowa, to sai ki dan ci gaba dayi masa wasanni don ki farfado da kuzarinsa hakan zai sa ya yaci gaba da yin motsi da a hankali har sai kema kin kawo, ko da ba zai motsa ba idan ya bar cikin farjinki bai cire ba hakan zai taimaka miki ki kawo, kuma musulunci yayi wa maza umarni da cewa idan matarka ta riga ka yin inzali to ka sauka ka kyale ta, amma saboda mu yiwa maza adalci sai muke kyale su suci gaba har mu taimaka musu sai su ci gaba.

Don kada mu cutar dasu saboda idan namiji bai yi inzali ba ya sauka a kanki maniyyi zai iya haifar masa da matsala kamar.

Koma Karanta:  Yadda zaka gane mace harija,wacce take da yawan sha'awa.

・ ciwon ciki.

・ ciwon mara

・ kullewar ciki

Duk wani guri daki ka san idan mijinki yayi miki wasa da shi kina jin dadi to ki gaya masa, idan ba zaki iya ba to sai ki kawo hannunsa ki

nuna masa cewa yayi wasa da gurin kiyi masa kurma -kurma

Hakan zai fi saka ku a rayuwar farin ciki da annashuwa.

FITAR FARIN RUWA

akwai ciwon sanyi da idan ya shahara zakiga farin ruwa na fitowa

daga gabanki wanda idan baki dau mataki ba akwai matsala.

• jijiyar zogale

• tafarnuwa

• hulba

A hada su a wanke a tafasa ya huce sai a rinka tsiyaya Ana sha.

Ana kuma zaunawa a ciki harna tsawon kwana uku.

Allah Yasa Mudace.

Rarraba

Leave a Comment

Your email address will not be published.

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?