KALAR MATA 5 DA MAZA KE HAƘURA DA SOYAYYAR SU.

Rarraba

KALAR MATA 5 DA MAZA KE HAƘURA DA SOYAYYAR SU.

1. Mace Mai Yawan roko ba macen da zan baka shawari ka nema bace, irin waɗannan matan sukan saka Namiji kokwanto akan Shi suke so ko kuɗin shi.

Daga Ƙarshe namiji zaina jin kunyar haɗuwa dake, zaina jan baya har ki nemeshi ki rasa. Ya Fece!

2. Macen da bata Damuwa da Damuwan Saurayin ta,

bata damu ba dan bashi da lafiya ko akan wani nashi bata damuwa, ko Yawan sakawa namiji ido da sunan kishi maza basa son irin waɗannan mata.

Koma Karanta:  Kalaman Dankon Soyayya Masu dadin Gaske

3. Rashin Kulawa daga wurin Mace,

Ba Namijin da zai kula da mace ya sata farin ciki, kuma bazai so shima ta mayar masa ba. Duk macen da bata bawa namiji kula, Bata bashi time. Shaukin soyayyar zai fita daga zuciyar shi. Zai ta danasanin abunda yayi miki. Daga ƙarshe wata tazo dare ɗaya kiji ana Next week ne bikin nasu!🤣

4. Idan Namiji Ya Fahimci bakya mashi Irin Ƙaunar daya ke miji, To zai sa namji yaji bakya son shi, yaji kamar baki cancance shi ba, Daga nan zai fara baya baya da lamarin ki. Watarana zaki tsinkayi Babu shi.

Koma Karanta:  The Influences in Streetwear Fashion

5. Macen Da Take da Wuyar Sha’ani, Duk macen da take da yanga, yawan jan aji, nuna halin ko in kula ga saurayinta hakan yana wahalar da zuciyar Namiji, wanda kuma yakan kai ga rabuwar su. Saboda bata lokaci ne zama da irin waɗannan mata.

Rarraba

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?