SOYAYYA MAI DAƊIN GASKE GA MASOYA

Rarraba

SOYAYYA MAI DAƊIN GASKE GA MASOYA

Ma su iya magana su ka ce soyayya ruwan zuma, so shi ke hana ganin laifi, so mai cire munin masoyi, so mai kawar da dukkanin aibun da ke tare da masoyi.

Shi masoyin ka na gaskiya komai na ka zai masa kuma ba zai nemi da ka canza tsiya-tsiya ba har ya rinƙa yar maka da magana a kan wani aibun halittar ka ba.

Leave a Comment

Your email address will not be published.

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?