Soyayya Zallah: Karanta Yadda Alamomin So (Soyayya) Suke

Rarraba

♥♥ALAMOMIN SO♥♥

2. ♥YAWAN KALLO♥

wannan alamace ta soyayya,misali ta hanyar yawan satar kallo, idan masoyi yana kallon a bin son shi da ya waiga sun hada ido xai kawar da kansa.

3. ♥FADUWAR GABA♥

a lokacin da soyayya ta fara shiga xuciyatr saurayi ko budurwa xa ka samu da zarar sun hango juna kowa sai gabansa ya fadi

Koma Karanta:  ALAMOMI 10 DA ZAKI GANE IN NAMIJI NA SONKI

4. ♥YAWAN AMBATO♥

matukar soyayyar saurayi ta kafu a zutciyar budurwa ko ta budurwa ta shiga ran saurayi xaka samu yana yawan kawo labarin wanda yake so din ako yaushe, kuma duk inda ya ji an fara labarin wanda yake son xa
kaga ya nutsu yana sauraro.

5. ♥TAUSAYI♥

soyayya musamman ta gaskiya tana tare da tausayi. Kuma sau tari zakaga masoyi ko masoyiya suna matukar tausayi ga junansu har hakan na haifar da damuwa ko saurin
kuka musamman mata. Assalamu Alaikum. Barka da hawa online!!!
Akwai dadin karantawa sosai.

Koma Karanta:  Kalaman soyayya Masu ratsa Zukata, Jiki Da jinin Masoya Na (2022)

Abubuwanda Babu a Soyayya

A soyayya babu kunya.
A soyayya babu tsoro.
A soyayya babu cin amana.
A soyayya babu karami babu babba.
A soyayya babu attajiri babu talaka.
A soyayya babu jan aji.
A soyayya babu hanzari.
A soyayya ake samun yarda.
A soyayya ake jin dadin rayuwa.
A soyayya ake samun farin ciki.
A soyayya ake shiga kunci.
A soyayya ake abota.
A soyayya ake samun karamci.
A soyayya muke rayuwa.
A soyayya muke farin ciki.
A soyayya muke aure.
A soyayya muke samun ‘ya’ya.
A soyayya muke furta kalamai.
A soyayya aka san farin ciki.
A soyayya aka san bakn ciki.
A soyayya aka san aure.

Rarraba

1 thought on “Soyayya Zallah: Karanta Yadda Alamomin So (Soyayya) Suke”

Leave a Comment

Your email address will not be published.

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?
%d bloggers like this: