Soyayya:SAKO NA MUSAMMAN

Rarraba

Soyayya: SAKO NA MUSAMMAN

<•><•><•><•><•><•.<•><•><•><•><•><•><•><•>
💚💜💛💜💚 {Dk Masanin So}💖💗💖❤
*
*
Ga Kyakkyawar zuciya cikin karnin Sauyin Yanayi Shine Fasalin Farkon darsuwar Mafarki cikin kogin Nishadi.
*
*
Fasadin Farko cikin Azancin Yalwar Himma da Kokarina, Tabbacin abinda Yafi zame min wajibi shine babban tirken zuciya.
*
*
*
Sa’ili daya daidai da kalma daya mai taken Ambaton sanin darajar kalmomi kyawawa Suka zamo cikar matsayin daidaituwar Ra’ayina.
*
*
*
Lakabin Inkiyar Farin cikina gami da walwala Sune cikon lisaafina a matakin Farkon Yaduwar abinda Yake cikin Ruhin jiki.
*
*
*
Nisan Tazarar sanin darajar lokaci Kan iya zama wani babban sashe da Asalin tsantsar nagartar tunani da nazari.
*
*
*
Kaifi dayane mai kama da saran karfe daidai mizanin kibiyar idanu Cikin dogon Tozali da abinda yafi karfi cikin gangar jiki.
*
*
*
A Kamanni na dauki darasi ma’abocin Asali mai kama da sabon taken ma’anar abinda nake muradi, sai gashi cikin bigiren dabaibayi na gano tsantsar kokarina fagen kalmar zuciya.
*
*
*
Yayinda na sauke Hajar zuciya, Dubban fuskoki ma’abota rauni suka ta’azzara kwatankwacin tsarin duniyar dan Hausa.
*
*
*
Lallaine Kuma Tilas ne gagarumar nasaba ta kasance a matsayin Hujjar kare jinin jiki da jijiyoyi, Kodan samun mafakar ajiyar launin abinda yafi zama daidai da zuciyata.
*
*
*
Na gamsu kuma zan rubuta domin kawar da komai na bakin ciki izuwa nishadi, kodan bayyana turbar matsayi akan sahu madaidaici.

Rarraba

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?