
Tsoho na cewa: Ina ma dai samartaka ta ta dawo.
Babba na cewa:
Ina ma dai a ce ni yaro ne, babu wani nauyi a kai na in sha wasa na.
Yaro na cewa:
Ina ma a ce ni babba ne.
Rayayye na cewa:
Ina ma dai in mutu in huta.
Matacce na cewa:
Ina ma dai in dawo duniya don in gyara kura-kuraina.
Yaushe za ka sami huta ne ya kai Dan Adam.
*Saurara ka ji! Da ambaton Allah zuciya take samun nutsuwa