YADDA YAKAMATA MAZA KU GYARA HALINSU DOMIN MASLAHARSU

Rarraba

YADDA YAKAMATA MAZA KU GYARA HALINSU DOMIN MASLAHARSU

Wannan nasiha ce Zanyi ga Yan uwa na Maza, Gaskiya Maza kuma ku ji tsoron Allah ku gyara domin kuma ƙarafunan kanku ne wallahi, In kana son a nuna maka soyayya da kulawa to mace ba za ta iya yinsa ita kadai ba.

In tana maka ka rinƙa appreciating soyayyar da ta ke nuna maka ka rinƙa nuna ka san tana yi domin mafiya yawanku haka kuke, ku dai a baku daɗi da jin daɗi amma ita mace ba ku duba nata buƙatun.

Leave a Comment

Your email address will not be published.

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?