Yadda Zaka Shawo Kan Budurwa Koda Yau Kuka Fara Haduwa

Rarraba

Yadda Zaka Shawo Kan Budurwa Koda Yau Kuka Fara Haduwa

Yadda Zaka Shawo Kan Budurwa Koda Yau Kuka Fara Haduwa da ita.

Wata budurwa nada Jin tsoro ko fargaba akan wanda zai tsai da ita Akan hanya, Wata kuma zata Doki cewa kai ɗin Dan iska ne ko ba Mutumin kwarai kake ba,

To ta yaya zaka walwale wannan Matsala kuma Budurwa ta tsaya maka?

To sai ka Sanya Hakuri kadan Sannan kace:

“Nasan Wata kila zaki iya mamakin Dalilin da yasa na tsayar dake akan hanya, amma kiyi hakuri Dan Allah,

Bazan bata miki lokaci ba insha Allah, ina Son Mun Dan Gaisa ne,”

Koma Karanta:  Karanta Samfurin Kalaman soyayya na Ɗaya (1)

Ko zan iya samun wannan Damar a wurin ki?

Zata ce Eh!! To…

“Nasan kina mamaki ganin cewa bantaba ganin ki ba, amma kuma nace ina da sakon da nake son na baki.

Hmmm!!! (Ajiyar zuciya) Yar Uwa ta Sako ne nake dakonsa a kaina tin dazu kuma sakon yanada matukar nauyi, nauyin da idan har banyi kokari na sauke wannan sakon ba, akwai yuwuwar wani abu mummuna ya faru dani.”

Duk da fama da kuma jajircewa da nake akan wannan sakon Hmmm!!! (Ajiyar zuciya) Yar uwa wannan sakon bafa sako na bane, Sakon zuciya ta ne.

Zuciya ta ce, ta bani wannan sakon izuwa gareki, cikin gaugawa a lokacinda inda nuwa na sukayi tozali dake.

Koma Karanta:  [Sabon Bayani] Tsakanin Masoya Da Soyayya 01

Wannan shine dalilinda yasa sakon yayi gaugawar zuwa a gareni,

Hakan ce tasa naketa fama dashi a kaina, amma nayi matukar farinciki da kika saurare ni, kuma idan har kika bani damar sauke wannan nauyin akai na.

Kiyi Hakuri Dan Allah, Wallahi Da Gaske nake ba wasa ba!!

Nan zuciyar ta zata ƙara ƙarfi Akan Gaskiyar ka,

Yar uwa ta inaso zan fadamiki wani abu wanda nasan cewa wata kila mutane da dama sun fadamiki wannan abin, to ammadai dukda hakan ni zan fada koda hakan zai zama Kari ne akan abinda sauran mutanen suka fada.

Koma Karanta:  Soyayya: SAKONNIN SOYAYYA 10 NA BARKA DA SHAN RUWA NA MATA .

To Anan kada ka ƙara cewa komai Domin Idan kace Zata Iya ɗaukar ka Tamkar sauran mutanen baya da suka fada Mata irin wadannan kalaman, sai kayi alamar Kaji Kunyar fada.

Sai kace “yar Uwa jeki Allah ya kaiki Gida lafiya”

Tofa Anan Zaka barta cikin tunanin ka da irin yanayin da ka sanya Mata.

Domin Samun irin wadannan kalaman soyayya Masu Dadi Kayi Register Yanzu a ƙasa 👇 cikin sauki.

Rarraba

Leave a Comment

Your email address will not be published.

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?