
Sai yace:
*(Mafi lokacin da bawa yake kasancewa kusa da Ubangijinsa,shine lokacin Sujada,dan haka ku yawaita rokon Allah da Addua a wannan lokaci)*
*رواه مسلم*
Dan haka ana so kayawaita addua acikin sujada amma anfi so kayi da larabci kuma irin wadda Manzon Allah yakeyi a sujada.

*amma idan ba ka hardace ba ko kuma baka iya larabci ba*to zaka iya yin addua da yaran da Allah ya saukake maka abisa magana mafi inganci cikin maganar malamai.
*Allah ne mafi sani*