ZA,AYI MIKI KISHIYA? SHAWARA GA MATA MASU HANKALIN DA TUNANIN YA KAMATA

Rarraba

ZA,AYI MIKI KISHIYA? SHAWARA GA MATA MASU HANKALIN DA TUNANIN YA KAMATA

idan har ke mai tunani ce Bai kamata ki juyawa mijinki baya ba saboda zai Kara aure, musamman wasu matan sai su daina wanka kwalliya tsafta DA duk wasu abubuwan DA ya kamata wanna shine kuskure na farko DA kikayi, domin namiji ba’a masa dole, Kada ki taba yaudara kanki wata Rana ba za’a miki kishiya ba, amma wacece ita kishiya, dame Zatazo gidan.

HANYAR MAGANIN DAMUWA TA KISHIYA

koma zuwa ga Allah ( ma’ana ) Addu’a ya Allah idan alkhari ce ka kawo ta mu zauna lafiya, idan ba alkhari bace sauya masa. Kin zauna lafiya sai Allah yasa natsuwa cikin zuciyar ki.

Koma Karanta:  Tirkashi: Rikici ya barke bayan Uwargida ta dawo daga Makkah ta tarar mijinta ya Auri mai aikinta

sadaka na kauda masifa yawaita sadaka.

kyautatawa mai gida, Kada ki taba sauyawa lokaci DA yace zai Kara Aure domin zai ji karfi gwiwa ne lokaci DA kike nuna bakiso.

gyaran jiki, wata tun ranar farko rabon ta DA gyaran jiki, ki dinga wadannan zai Kara miki kyau Wurin sa.

Sanna mai gida, idan zakayi Aure Kada ka taba gayama amarya kuskure uwargida domin zata raina ta sai a kiyaye sai a zauna zaman lafiya.

Rarraba

Leave a Comment

Your email address will not be published.

Open chat
1
Barka Da Zuwa 👋 kana son yin Register da sabon website dinmu

Kana da Bukata?