Zuma na Gushe Warin Baki, Farji, Hamuta da Duk wani lungu da sako
Zuma tana da cikakken tarihi da asali a cikin addinin Musulunci, sannan tana dauki da fa’idodi da amfani mai matukar yawa ga dan’adam.

Itace kuma makilin mafi inganci.
Dangwala buroshi ko asuwaki goge hakori kaji banbanci.
Zuma tana Gushe Warin Baki, Farji, Hamuta da duk wani Lungu da wari ke zama,
Idan Kana da Rauni ya gagara warkewa yi amfani da Zuma bayan an wanke,
Insha Allah zai warke nan take.
A gwada za,a dace insha Allah.